ALGERIAN ISLAMIC CHEMIST

Muhammad Jameel Ja'afar

Islamic Chemist • Herbal Medicine Consultant • Islamic Educator

"Muna haɗa ilimin Musulunci da bincike domin samar da ingantattun hanyoyin lafiya da shawarwari bisa Alƙur'ani, Sunnah, da binciken kimiyya, da yardar Allah."

Game da Mu

Barka da zuwa ALGERIAN ISLAMIC CHEMIST. Mu cibiyar ce da ta haɗa ilimin Islamic Chemist, magungunan gargajiya, da wayar da kan al'umma game da lafiya. Muna ƙoƙarin samar da ingantattun bayanai da kayayyaki bisa ƙa'idojin Musulunci da ilimi.

Ayyukanmu

🌿 Islamic Chemist

Magunguna da shawarwari bisa ƙa'idojin Musulunci.

💊 Herbal Medicine

Magungunan gargajiya da aka tsara cikin kulawa.

📖 Islamic Learning

Darussa, Ruqyah, da ilmantarwa.

🎥 Educational Videos

Bidiyoyi masu amfani kan lafiya da addini.

Me yasa za ka zaɓe mu?

Kayayyakinmu

🧪 Formula 8

Maganin sanyi na ciki, na jiki, da na mara. Kuma yana boost na immunity system, da harmony imbalance. Yana maganin fitar farin ruwa a gaba ko ƙaiƙayi, zafin fitsari, ciwon mara, ɗaukewar sha'awa, da ƙara ɗaɗin mu'amalar aure.

Amfaninsa da Masarufi:

Yana maganin ciwon mara duk yadda yake, ɗaukewar sha'awa ga maza da mata, ciwon kashi, da na jijiya.

Muna samar da shi da itatuwan Musulunci da na gargajiya kamar: Arar, Shammar, Yansun, Za'atar, Marke, Runhu, Magarya, d.s.s.

Yadda ake Amfani:

Ana dafawa babban cokali a sha sau biyu a rana, ko a ruwan shayi a saka ƙaramin cokali a sha safe da yamma.

In matsala ta yi tsanani sosai, ana haɗawa da Formula 9 domin samun cikakkiyar waraka da ƙarfi.

🧪 Formula 9

Maganin sanyi ne na ruwa ga kowane kalar sanyi ko da ba a jin magani. Yana da inganci sosai a kan dukkan matsalolin da cutar sanyi ta haddasa.

Amfaninsa:

Yana maganin sanyin mara (Syphilis, Genital Herpes), sanyin ciki, kashi, jijiya, ɗaukewar sha'awa, ƙara kuzari, ƙara gamsuwa ga maza da mata, da ƙara ruwan maniyyi.

Haɗi: Kulinjan, Masoro, Citta, Kurkur, Tafarnuwa, Na'ana'a, Shammar, Yansun, Za'atar, Kankana, Albasa, Katala, Namijin Goro, Kanunfari, Kafura, Marke, Runhu, Magarya, d.s.s.

Yadda ake Amfani da shi:

Ana shan 100ml safe da yamma ko sau uku a rana (safe, rana, dare).

Bayani Mai Muhimmanci: Ba a shan shi ba a ci abinci ba (amma ana iya shan marfi 1 ko 2 tun kafin cin abinci).

⚡ Energy Booster & Body Cleanser

Wannan magani ne sahihi mai inganci a kan cututtukan da suka shafi dukkan sassan jikin ɗan adam.

Mugayen Sinadaran Haɗin:

(1) Ararrabi (2) Baure (3) Hulba (4) Habbatus Sauda (5) Zaitun (6) Shammar (7) Na'ana'a (8) Dandelion (9) Tsamiya (10) Citta (11) Tafarnuwa (12) Qirfat (13) Raihan.

Yadda ake Amfani:

Duka daidai yawansu ana ɗiban babban cokali ana dafawa ana sha safe da yamma, ko a sha a shayi ba madara.

🍯 Herbal Syrups

Syrups na magungunan gargajiya da aka haɗa da zuma ko sauran sinadarai na halitta domin samun waraka cikin sauƙi.

🌿 Herbal Powder (Garin Magunguna)

Haɗaɗɗun garin magunguna na musamman domin cututtukan ciki, sanyi, da kasala.

📦 Islamic Health Products

Kayan kiwon lafiya na Sunnah da suka haɗa da Zaitun, Habbatus Sauda, Zuma, Zamzam, da sauransu.

Darussan Musulunci & Taimako

🛒 Yi Odar Magani ko Nemi Shawara